Isa ga babban shafi

A game da RFI

Muryar Duniya

Game da RFI

RFI gidan rediyon Faransa ne da ke magana da harshen Faransanci da wasu harsuna 15*.
(* Francés, Turanci, Cambodia, Saukake China, gargajiya China, Spain, Hausa, Mandenkan, Fulfulde, Fulani Swahili, Farisa, Portugal, Brazil, Romaniya, Rashanci, Harshen Vietnam )

Hedikwatar rediyon tana birnin Paris mai kwararrun ‘Yan Jarida da wakilai 400 a sassan duniya. RFI na gabatar da shirye-shirye masu kayatarwa tare da ilmantar da mutane game da sha’anin duniya.

RFI na saduwa da masu saurare kusan miliyan 400 a mako ta sabbin hanyoyin sadarwa (Intanet da Salula da sauran hanyoyin sadarwa) kimanin Mutane miliyan 10 ke ziyartar RFI a wata.

Shafin rumbu

Saurare da kallon duniya

Kafofin yada labarai ga Kasashen Duniya na Faransa sun hada da France 24, rediyon yada labarai a kodayaushe, RFI, radiyon duniya; Monte Carlo Doualiya, rediyon da ke yada shirye shirye cikin harshen Larabci. Tashoshin uku na yada shirye shiryensu ne daga Paris zuwa Nahiyoyi 5, a cikin harsuna 14.

Alkalumman bincike na masu saurare da masu kallon Talabijin sun nuna cewa kafar Telebijin ta France 24 tana samun masu kallo Miliyan 41.7, RFI tana samun masu saurare Miliyan 34.5, Monte Carlo Doualiya tana da Miliyan 6.7. A jimlance kafofin yada labaran guda uku suna samun mabiya Miliyan 24 a fadin duniya a wata.

Kafofin yada labaraI ga Kasashen Duniya na Faransa na da hannun jari kuma abokin hulde ne ga tashar yada shirye-shirye iri-iri TV5MONDE.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.