Dandalin Fasahar Fina-finai
Wasu daga cikin matsallolin da masu shirya fina-finai ke fuskanta a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
A cikin shirin Dandalin fina-finai,Hawa Kabir ta jiyo ta bakin masu ruwa da tsaki a Duniyar Fim a Najeriya,wanda suka kuma bayyana mata irin manyan ayuka da suke yi domin raya sashen fim ,banda haka irin kalubalen da suke fuskanta,musaman wajen rubuta Fim.