Dandalin Fasahar Fina-finai
Masu shirya wakokin a fina-finai na Hausa
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
A cikin shirin dandalin fasahar fina-finai,Hawa Kabir ta samu zantawa da daya daga cikin masu shirya wakokin fim na hausa,wada ta samu ji ta bkin sa irin kalubale da suke fuskanta a wannan aiki da kuma irin cigaba da suke samu.