Dandalin Fasahar Fina-finai
Rayuwar masu shirya fina-finai a Najeriya 2
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
A cikin shirin dandalin fasahar Fina-finai, Hauwa Kabir ta maida hankali ga masu tsarawa da shirya fina-finai a arewacin Najeriya.A cikin shirin ta samu tattaunawa da wasu daga cikin masu daukar hoto wajen tsara fina-finai.