Dandalin Fasahar Fina-finai
Tattauna wa da wasu Jarumai a Fim din Sadauki
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Shirin dandalin fasahar Fina-finai, Wanda Hauwa Kabir ke gabarwa, a wannan Makon shirin yayi hira da wasu fitattun jarumai da suka nuna bajintar su a wani sabon fim da daya daga cikin manyan daraktocin shirya fina-fainai na Kanny Wood wato Hassan Giggs ya yi alkawin shiryawa a farkon wannan shekarar 2018, in da ya ce Fim din zai zama sharen fage ga cin nasarar KannyWood a idanun duniya dama wasu masana’antar shirya fina-finai, wadanda suka hada harda su HollyWood