Dandalin Fasahar Fina-finai
Tsokaci kan kalubalen fuskantar hadurra yayin shirya fina-finai
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Shirin dandalin Fasahar Fina-finai na wannan lokacin ya yi nazari ne kan ire-iren hadurran da masu sana'ar fitowa a fina-finan ke fuskanta, musamman a lokutan da suke shirin a cikin dazuka.