Dandalin Fasahar Fina-finai
Yadda masana'antun shirya fina-finan Hausa ke fara nuna film a gidajen kallo kafin saki a kasuwa
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Yadda masana'antun shirya fina-finai suka karkata akalarsu wajen haska fina-finansu a gidajen kallo kafin saki a Kasuwa, a wani mataki na ganin sun daina samun zurarewar kudade, dama irin rawar da masu kwalliya ke takawa a fina-finai.