Dandalin Fasahar Fina-finai
Gudunmawar marubuta ga sana'ar hada Fina-finai
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai, da Hauwa Kabir ke gabatarwa, ya tattauna da daya daga cikin marubutan labaran da ake amfani da su wajen hada fina-finai, zalika shirin ya zanta da shahararren dan wasan fina-finan Hausa Sani Garba SK.