Dandalin Fasahar Fina-finai
Tarihin wasu fitattun mata 'yan Fim a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
Cikin wannan shiri na Dandalin Fina-finai wanda Hauwa Kabir ke gabatarwa za'a ji tarihin wasu fitattun 'yan fim mata dake Arewacin Najeriya.