Dandalin Fasahar Fina-finai
Umaru Dan Juma: Tarihin fara fina finan Hausa a Najeriya lokacin Jamhuriyya ta farko
Wallafawa ranar:
Kunna - 21:21
Shirin Fina finai ya tattauna da Alhaji Umaru Dan Juma, wanda aka fi saninsa da sunan Kasagi na Halima, bisa yadda aka kafa tsarin Fina-finan Hausa tun a Jamhuriyya ta farko a Najeriya.