Dandalin Fasahar Fina-finai
Yadda ake kallon harkar shirya fina-finai a Cote D'Ivoire
Wallafawa ranar:
Kunna - 21:13
Yadda masana a kasar Cote D'Ivoire ke kallon harkar shirya fina-finai a wannan zamani, shi ne abin da Mahamman Salissou Hamissou ya mayar da hankali a cikin shirin ''Dandalin Fasahar Fina-finai'' na wannan mako.