Dandalin Fasahar Fina-finai
Fina-finai: Tattaunawa da Mika'ilu Gidigo
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:55
A cikin shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan mako, Salissou Hamissou ya tattauna ne da Mika'il Gidigo, shahrarren mai shirya fina-finan Hausa a Najeriya.