Mu Zagaya Duniya
Amurka ta hallaka tsohon kwamandan Iran Qasem Solemani a Bagadaza
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:04
Jagoran addini na Iran Ayatollah Ali Khamna’i ya bayyana Esma’il Qaani a matsayin sabon babban kwamandan dakarun juyin juya halin kasar a kasashen ketare, bayan da a jiya juma'a Amurka ta hallaka tsohon kwamandan Qasem Solemani a Bagadaza.