Mu Zagaya Duniya
Harin kunar bakin wake ya halaka wakilin AFP a Kabul
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:04
A cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu Zaria ya dubo wasu daga cikin muhiman labaren Duniya,kama daga harin kunar bakin wake da yayi sanadiyar mutuwar wani dan jarida na kamfanin dilancin labaren Faransa na Afp a Kabul,tareda dubo wasu labaren da suka shafi kasashen Afirka.