Mu Zagaya Duniya
An nada Miguel Diaz Canel a matsayin Shugaban kasar Cuba
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:15
A cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu ya dubo wasu daga cikin manyan labarai,da suka shafi siyasa,tattalin arziki,tsaro.Garba Aliyu ya maida hankali zuwa kasar Cuba,kasar da Raul Castro ya mika mulki zuwa Miguel Diaz Canel a matsayin sabon shugaban kasar ta Cuba.