Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

An nada Miguel Diaz Canel a matsayin Shugaban kasar Cuba

Wallafawa ranar:

A cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu ya dubo wasu daga cikin manyan labarai,da suka shafi siyasa,tattalin arziki,tsaro.Garba Aliyu ya maida hankali zuwa kasar Cuba,kasar da Raul Castro ya mika mulki zuwa Miguel Diaz Canel a matsayin sabon shugaban kasar ta Cuba.

Miguel Diaz-Canel,sabon Shugaban kasar Cuba
Miguel Diaz-Canel,sabon Shugaban kasar Cuba REUTERS/Alejandro Ernesto
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.