Mu Zagaya Duniya
Kashedin kasashen Duniya dangane da kai farmaki Syria
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:00
A cikin shiriun mu zagaya Duniya Garba Aliyu ya duba wasu daga cikin manyan batutuwa musaman farmakin da Amurka da wasu kasashe ke shirin kaiwa Syria, bayan zargin sojojin gwamnatin Bashar Al Assad da yi amfani da makami mai guba kan fararren hula a yankin Dhouma.