Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Zaben kasar Liberia, ana ci gaba da tafka muhawara tsakanin alkalan kotu

Wallafawa ranar:

Ana sa ran Kotun Koli kasar Liberia za ta bayyana matsayin ta nan da zuwa ranar Litinin gameda korafin da aka gabatar mata dake cewa Hukumar Zaben kasar ba ta shirya ba domin zagaye na biyu na Babban zaben da aka shirya gudanarwa ranar Talata mai zuwa.A cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu Zaria ya dubo wasu daga cikin manyan labaren mako .

Kotun kolin Liberia
Kotun kolin Liberia REUTERS/James Giahyue
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.