Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Rashin tallafawa daga Faransa zuwa kasashen da ta yi wa mulkin mallaka a fanin tsaro

Wallafawa ranar:

A yayin da shuwagabanin kasashen da suka samar da rundunar hadakar gungun G5 Sahel, domin yaki da yan ta’adda a yankin, ke ta neman taimakon kudaden tafiyar da rundunar daga manyan kasashen duniya.Masana harakokin tsaro a yankin na ganin kasawar kasar Fransa, wajen taimakawa kasashen da ta yi wa mulkin mallaka samar da tsaron kansu, lura da halin talaucin da suke fama da shi.Mahaman Salissou Hamissou a cikin shirin mu zagaya Duniya ya anbato wasu daga cikin manyan labaren duniya.

Kasashen yankin Sahel
Kasashen yankin Sahel Wikimedia commons/LeGrandJardin
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.