A cikin shirin mu zagaya Duniya Mahaman Salissou Hamissou ya dubo wasu daga cikin manyan labaren da suka maida hankali zuwa yaki da ta'adanci a yankin Sahel.
Shirin mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu ya tabo muhimman labaran da suka faru a sassa daban-daban na duniya cikin wannan makon da muke bankwana da shi.
Shirin Mu zagaya Duniya tare da Garba Aliyu Zaria ya tabo muhimman labaran da suka faru cikin makon da muke bankwana da shi daga sassan duniya daban-daban ayi sauraro …
Babban Lauyan gwamnatin Israila ya zargi Firaminista Benjamin Netanyahu da laifin cin hanci da rashawa da almundahana da kuma zamba cikin aminci, matakin da ake ganin …
Shirin Mu Zagaya Duniya dake bita kan muhimman al'amuran da suka faru a makon da ya kare, a wannan makon ya soma ne da halin da ake ciki kan batun ci gaba da sauraron …
Shirin 'Mu Zagaya Duniya' kamar yadda ya saba, yayi bitar wasu daga cikin muhimman al'amuran da suka auku a makon da ya kare. Daga cikin batutuwan da shirin ya tabo akwai …
Shirin Mu zagaya duniya tare da Garba Aliyu ya tabo manyan labaran da suka faru a sassa daban daban na duniya cikin makon da mu ke bankwana da shi. A yi saurare lafiya.
Firaministan Ethiopia Abiy Ahmed ya lashe lambar yabon zaman lafiya ta Nobel, nasarar da ke da nasaba da rawar da ya taka wajen daidaitawa tare da kawo karshen rikicin …