Mu Zagaya Duniya
Theresa May zata kafa Gwamnati da nufin ganin ta samu aiwatar da manufofin ta
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:16
Sakamakon zaben wakilan majalisar kasar Birtania na nuna cewa Jamiyyar Conservative ta Firaminista Theresa May ba ta sami rinjaye a Majalisa ba wanda suke bukata domin aiwatar da kudurorin Jamiyar.Duk da gaza samun rinjayen dai Firaministan ta bayyana cewa za ta kafa Gwamnati da niyyar ganin sun sami aiwatar da manufofin sun a ficewa daga cikin kungiyar Tarayyar Turai.