Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Tasirin ficewar Africa ta Kudu daga Kotun ICC

Wallafawa ranar:

Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan satin ya tattauna da masana kan batutuwa da dama da suka wakana a sassan Duniya, daga ciki akwai batun ficewar kasar Africa ta Kudu daga kotun ICC da kuma tasirin hakan, sai kuma tasirin sabon harin da sojan Iraqi suka kaddamar kan birnin Mosul.

Shugaban Africa ta Kudu Jacob Zuma tare da Omar al-Bashir Shugaban kasar Sudan
Shugaban Africa ta Kudu Jacob Zuma tare da Omar al-Bashir Shugaban kasar Sudan
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.