Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Rikicin Isra'ila da Falesdinawa a Gaza

Wallafawa ranar:

Shirin Duniyarmu A yau ya yi tsokaci ne game da rikicin Isra'ila da kungiyar Hamas a zirin Gaza inda tun daga ranar 14 ga watan Nuwamba bangarorin biyu suka ta kai wa juna hare hare. Bashir Ibrahim Idris da abokan shirin shi sun tattauna game da rikicin.

Tankokin yakin Isra'ila akan iyaka da Gaza
Tankokin yakin Isra'ila akan iyaka da Gaza Reuters
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.