Isa ga babban shafi
Dandalin Siyasa

Nasarar Macky Sall a Senegal

Wallafawa ranar:

A farkon wannan mako ne aka gudanar da zaben shugaban kasa, zagaye na biyu a kasar Senegal, tsakanin shugaba Abdoulaye Wade, wanda ke rike da karagar mulki da Macky Sall, shugaban ‘Yan adawar kasar. Tuni sakamakon zaben ya nuna cewa, shugaba Wade ya sha kaye, yayin da Macky Sall da ya samu goyan bayan sauran ‘Yan takaran, ya zama zababben shugaban kasa.

Zababben Shugaban kasar Senegal Macky Sall tare da shugaban kasa mai barin Gado Abdullahi Wade
Zababben Shugaban kasar Senegal Macky Sall tare da shugaban kasa mai barin Gado Abdullahi Wade Reuters
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.