Isa ga babban shafi
Ecuador

Kotu za ta gurfanar da Rafael Corea

A jiya juma’a alkalin kotu a Ecuado ya dau mataki na shigar da bukatar ganin an gurfanar da tsohon Shugaban kasar Rafael Correa duk da cewa ya bar kasar inda yake zaune a Belgium yanzu haka.

Masu zanga-zangar kin jinin gwamnati kan cire tallafin mai a Ecuador.
Masu zanga-zangar kin jinin gwamnati kan cire tallafin mai a Ecuador. ®UDAPT
Talla

Wani bincike ya gano cewa Tsohon Shugaban kasar Ecuado ya yi amfani da wasu kuddade ta hanyar da suka sabawa dokkokin kasar a zaben shekara ta 2013.

Ana zargin tsohon Shugaban kasar da asassa cin hantsi da rashawa, bayan da aka gano cewa wasu kamfanoni masu zaman kan su sun zuba masa kusan dalla milyan 8 a matsayin talafi.

Ana zargin wasu daga cikin makusantan sa da hannu a wannan badakala.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.