Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 11/12 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 11/12 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 11/12 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 11/12 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 11/12 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 08/12 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 11/12 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 08/12 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 11/12 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

Amurka za ta ci gaba da yakar kungiyar IS - Pompeo

media U.S. Secretary of State Mike Pompeo speaks to reporters in the briefing room of the White House in Washington, U.S., September 10, 2019. REUTERS/Kevin Lamarque

Sakataren Waje na Amurka Mike Pompeo ya baiwa kasashen kawance dake yakar kungiyar IS cewa Amurka za ta ci gaba da wannan yaki , said ai kuma akwai bukatar dukkan kasashen da su bada tasu gudunmawa.

Mike Pompeo na Magana ne a taro na musamman a Washington dake samun halarcin kasashen duniya 30, wanda Faransa ta nemi a yi don tattauna yadda za’a tunkari yakar ‘yan kungiyar ta IS.

Yau gashi mung a bayan kungiyar IS, wammam ne ma yasa muke ci gaba da kasancewarmu a kudancin Syria inda muna iya kai hare-hare ta sama.

Mun kuma kara girke dakarunmu a arewa maso gabashin Syria, da sauran sassan kasar. Duk dai domin mu kara takurawa ‘yan kungiyar IS ta yadda ba zasu sake samun sakat ba balle har su sake kama filayen mai.

Dole ne kawayenmu su karbi dubban mayaka na kasashen duniya da suka kai agaji, kuma aga lallai an dora masu alhakin laifukan da suka aikata.

Mun sami tabbaci daga kawayenmu dake kasa, cewa za su ci gaba da ganin ba’a. yi sake ba

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure