Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 17/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 17/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 16/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 16/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 16/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

Akala mutane 300 ne suka mutu a Iraqi tun bayan barkewar zanga-zanga

media Zanga-zanga a kasar Iraqi REUTERS/Saba Kareem

A Iraqi , Gwamnatin kasar ta tsaya kan bakar ta na ci gaba da kaucewa bukatar masu zanga-zanga.

An samu tashin hankali a wasu yankunan kasar, inda aka bayyana mutuwar wasu daga cikin yan kasar.

Akala mutane 300 ne suka rasa rayukan su a zanga-zangar kasar ta Iraqi.

Duban yan kasar ne suka sake fitowa a yau juma’a, mako na uku biyo bayan zanga-zangar farko ta nuna kyamar gwamnatin Iraqi.

A jiya Alhamis akalla mutane 13 aka tabbatar da mutuwar su, shida a Bagdaza, wasu mutane 7 a garin Bassora dake kudancin kasar, yayinda wani rahoto daga bangaren asibitoci ya bayyana salwantar rayukan mutane 300 tun bayan da wanan zanga-zanga ta kuno kai a farkon watan Oktoban da ya shude.

Firaministan kasar da ya bayyana fatan sa na sauka daga mukaminsa a farkon watan Oktoban, na ci gaba da aikewa da sanarwo’I na gayyatar yan kasar ga zaman lafiya, yayinda masu zanga-zanga ke ci gaba da neman Shugaban kasar yayi murabis.

A wasu sassan kasar masu boren sun dace hanyoyin dake bayar da dama na zuwa tashoshin tasho man fetur,kazantar zanga-zangar ta hadasa cukoson manyan motocin dakon mai dake dauke da kusan gangar mai dubu 100 a kan hanyar zuwa kasuwar Duniya daga arewacin kasar.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure