Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 21/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/11 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/11 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 21/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

Trump na son jam'iyyarsa ta Republican ta tseratar da shi daga tsigewa

media Tổng thống Mỹ Donald Trump. Ảnh tại Washington ngày 12/10/2019. REUTERS/Yuri Gripas

Shugaban Amurka Donald Trump ya bukaci Yan Jam’iyyar sa ta Republican da su tashi tsaye domin kare shi daga barazanar tsige shi da Majalisar wakilai keyi, inda yake cewa Majalisar na daukar matakan gaggawa wajen raba shi da kujerar sa.

Shugaban ya bayyana haka ne lokacin taron Majalisar ministocin sa, yayin da 'yan Jam’iyyar Democrats ke cigaba da samun goyan bayan jama’a a cigaba da binciken da su ke gudanarwa.

Shugabar Majalisar Nancy Pelosi ta gabatar da wani bidiyo mai dauke da shaidun da su ke amfani da shi wajen tsige shugaban saboda amfani da ikon sa ta hanyar da bata kamata ba, da suka hada da matsalar Ukraine.

A watan jiya shugaba Trump ya ce ko gezau baya yi dangane da yunkurin tsige shi, yayin da daga bisani ya kuma ce idan aka tsige shi, za’ayi yakin basasa a Amurka.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure