Tambaya da Amsa
Amsar Tambaya kan manhajar kudi ta Intanet wato Crypto currency
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:54
Shirin Tambaya da amsa tare da Micheal Kuduson ya amsa manyan tambayoyo ciki har da karin bayani kan manhajar kudin intanet na Crypto currency. Ayi saurare Lafiya.