Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hari kan cibiyar samar da man Saudiyya ya kawo tashin farashin danyen mai

Wallafawa ranar:

Harin da aka kai wa Cibiyar samar da man Saudi Arabia ya sa farashin man ya yi tashin gwauron zabbi da aka dade ba’a gani ba, wanda ke nuna cewar kasashen dake da arzikin mai zasu samu kudade.Sai dai sau tari ba kowacce kasa ce ke iya sarrafa irin wadannan kudade wajen ayyukan raya kasa da talaka zai amfana ba, kamar yadda aka gani a shekarun baya.Najeriya na daya daga cikin kasashe masu arzikin mai, da kuma ake saran ta amfana da tashin farashin,kan haka Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Malam Abdullahi Umar, mai sharhi kan al’amuran yau da kullum, kuma ga tsokacin da yayi akai.

Yerima Abdel Aziz ben Salman, ministan makamashi na Saudiyya.
Yerima Abdel Aziz ben Salman, ministan makamashi na Saudiyya. REUTERS/Ben Job
Talla
02:41

INVITE-ABDULLAHI UMAR-2019-09-18

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.