Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 28/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 28/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 28/02 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 28/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

Tsoffin 'yan tawayen Colombia sun sanar da sake daukan makamai

media Wani hoton bidiyo ya nuna jagoran tsohowar kungiyar twayen kasar Colombia Ivan Marquez, na barazanar fitcewa daga yarjejeniyar da aka cimma da gwamnatin kasar AFP / YOUTUBE

Baraka ta kuno kai tsakanin tsofin 'yan tawayen FARC na kasar Colombia da gwamnatin kasar. A wani faye-faye bidiyo da aka yada a kafar Intanet ya nuna yadda jagoran kungiyar Ivan Marquez ke bayyana janyewa daga zaman sulhu da aka cimma da gwamnati a baya.

Jagoran kungiyar tawayen kasar Colombia FARC Ivan Marquez, ya sanar da yin fatali da yarjejeniyar sulhu da ta kai kungiyar ta ga rataba hannun ga batun sassantawa da zaman lafiya da hukumomin kasar .

Ivan Marquez a wani faye-faye bidiyo da ya aike ta shafin Youtube, ya na mai cewa suna sanar da Duniya cewa sun kaddamar da yaki mataki na biyu don nuna adawar su da rashin amincewa da mulkin danniya, hoton bidiyon ya kuma nuna  wani jagoran 'yan tawayen na FARC Jesus Santrich dake kira ga yan kasar da su ba da hadin kai tareda daukar makamai.

Gwamnatin kasar ta Colombia yan lokuta da fitar da bidiyon, ta bayyana damuwa matuka ba, to sai dai tace bai bata mamaki.

Wani mai magana da yawun hukumomin kasar Ceballos ya bayyana karara cewa sanarwa daga magoya bayan wannan kungiya na tamkar tsokana da nuna rashin adalci ga kokarin hukumomin kasar da wasu amininta da ke kokarin samar da kwanciar hankali mai dorewa a kasar ta Colombia.

Iavan Marquez na wannan kira ne daga wani gundarin daji a yankin Kudu maso Gabashin kasar, ya na mai Allah wadai ga abin da ya kira rashin adalcin  hukumomin kasar biyo bayan yarjejeniyar Havana ta shekarar 2017, da ta kawo karshen yakin fiye da shekaru 50 tsakanin 'yan tawayen da gwamnatin kasar.

 

 

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure