Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 20/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 20/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce
Kotun Kolin Najeriya ta tabbatar da nasarar Ganduje a matsayin gwamnan Kano
Duniya

Fursunoni 52 sun mutu a rikicin gidan yarin Brazil

media Daya daga cikin gidajen yarin Brazil da ake fama da rikice-rikicen 'yan daba. RAPHAEL ALVES / AFP

Akalla fursunoni 52 sun rasa rayukansu sakamakon kazamin fadan da ya kaure tsakanin wasu kugiyoyin 'yan daba da basa-ga-maciji da juna a gidan yarin da ake tsare da su a kasar Brazil.

 

Wannan ne rikici na baya–bayan nan da ya addabi wannan gidan yarin mai matsanancin cinkoso da hatsari a jihar Para.

Wani jami’in Hukumar  Kula da Gidan Yarin ya shaida wa Kamfanin Dillancin Labaran Faransa cewa, daga cikin fursunonin da aka kashe har da guda 16 da aka fille musu kawuna a tarzomar ta tsawon sa'a guda.

Ko a watan Mayun da ya gabata, sai da aka kashe akalla fursunoni 55 a gidajen yari daban-daban a jihar Amazonas mai makwaftaka da jihar Para sakamakon rikice-rikecen 'yan daban.

Brazil ce kasa ta uku wajen yawan fursunoni da ke garkame a gidajen yari a duniya bayan Amurka da China.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure