Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 23/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 23/10 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 23/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 23/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 23/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 23/10 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 23/10 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/10 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 23/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 23/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

Yan Sanda na tsare da wasu yan Adawa a Rasha

media Zanga-zangar yan adawa a kasar Rasha REUTERS/Tatyana Makeyeva

Yan Sanda a Rasha sun kama sama da mutane dubu daya dake gudanar da zanga-zanga a jiya asabar.

Masu zanga-zangar na fatan ganin an gudanar da sahihin zabe duk da mantsin lamba da gwamnatin kasar ke ci gaba da yi a siyasar kasar.

A makon da ya gabata Sama da mutane dubu 10.000 ne suka fito a wata zanga-zanga da ta gudana tsakiyar birnin Moscow inda suka bukaci ganin an gudanar da zaben kananan hukumomi masu inganci da kuma suka bi tafarkin Demokkuradiya a wannan kasa.

Gangamin na jiya asabar daga yan adawa na zuwa ne biyo bayan soke takarar da dama daga cikin yan takara da suka shigar da takardar su na neman kujerar Shugabancin da’irar birnin Moscow, zaben da za a yi a watan Satumbar shekarar bana.

Gwamnatin kasar ta aike da jami’an tsaro da za su bayar da kulawa domin kaucewa duk wani rikici ko tashin hankalin da kan iya biyo bayan wannan zanga-zanga.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure