Isa ga babban shafi
Amurka

Yan wasan Amurka mata sun koma gida cike da murna

Duban magoya bayan kungiyar kwallon kafar Amurka ta mata ne suka halara a birnin NewYork wajen tarben yan wasan bayan gaggarumar nasara da suka samu tareda lashen kofin Duniya na kwallon kafa da ta gudana a lyon dake kasar Faransa tareda doke Netherlands da ci 2 da nema.

Nasarar kungiyar kwallon kafar mata daga Amurka
Nasarar kungiyar kwallon kafar mata daga Amurka REUTERS/Bernadett Szabo
Talla

An dai bayyana cewa yan kasar na sayen rigunan yan wasa dake dauke da alamomin tarmamu hudu dake da nasaba da nasarori hudu da suka samu tareda lashe kofin Duniya sau hudu.

Wasu daga cikin yan wasan yanzu haka sun bayyana cewa ba za su amsa goron gayata daga fadar Shugaban kasar ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.