Tambaya da Amsa
Dalilan da ke sanya kai harin Intanet dama wadanda suka fara kai harin a tarihi
Wallafawa ranar:
Kunna - 26:50
A cikin shirin Tambaya da Amsa tare da Micheal Kuduson na wannan mako za su amshi tambayoyin da suka hada da dalilan da kan sanya kakabawa kasa takunkumi, tarihi fara kai harin Intanet da ma kasar da ta fara kai shi, da dai sauran amsoshin tambayoyin da ku masu saurare kuka aiko man. Asha saurare Lafiya.