Mu Zagaya Duniya
Rikicin Amurka da Iran zai haifar da rikicin tsakanin kasashen Duniya
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:46
Ministan tsaron Iran Birgediya Janar Amir Hatami, ya sha alwashin cewa kasar za ta tilastawa Amurka da Isra’ila fuskantar shan kaye kan manufofinsu na cutar da Duniya, musamman matsin lambar da suke mata.Garba Aliyu Zaria cikin shirin Mu zagaya Duniya ya ambato wasu daga cikin manyan labarai na mako.