Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 18/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 18/10 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 18/10 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 18/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 18/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/10 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 18/10 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 19/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 19/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 18/10 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 18/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 18/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

China ta sanar da kara kudin haraji zuwa Amurka

media Wakilan Amurka da China a zaman tattaunawa dangane da rikicin kasuwanci tsakanin su 路透社

A makon da ya gabata, China ta ce, har yanzu tana da aniyar tura tawagarta zuwa Amurka domin tattaunawar kasuwanci da hukumomin Washington, duk da cewa shugaba Donald Trump ya lashi takobin kara kudin haraji kan kayyakin da China ke shigar da su Amurka.

Sabon matakin da Amurka ta dau a yau litinin ya sa China sanar da dora sabon haraji a kan kasar Amurka da zai kai dala milyan dubu 60 wanda kuma zai fara aiki daga ranar 1 ga watan yuni mai zuwa,

Shugaba Donald Trump ya kara kudin harajin ne a wani lokacin da aka sa ran kasashen biyu zasu cimma jituwa bayan da wakilan China suka sauka Amurka da kuma bayan sa’o’I biyu suka kama hanyar komawa gida ba tareda samun biyan bukata daga wakilan Amurka.

ake kallo a matsayin wani yunkuri na karshe da zai kai ga cimma yarjejeniya tsakanin bangarorin biyu ko kuma ta kara farfado da yakin kasuwanci a tsakaninsu.

A Litinin da ta gabata ne, Trump ya kara nanata cewa, suna asarar Dala biliyan 500 a harkar kasuwanci da China, in da ya ce, ba za su sake amincewa da haka ba.

Wannan dai haraji na a matsayin ramuwar gayya da zai kama daga kashi 5 zuwa 25 cikin dari na hajojin da Amurka ke sayar wa China, matakin da ke zuwa kwanaki kadan bayan da Amurka ta lafta wa China irin wannan haraji.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure