Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 22/11 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 22/11 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 21/11 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/11 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/11 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/11 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/11 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 21/11 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/11 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 21/11 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike

Farfesa Isah Abubakar kan nau’ikan halittu miliyan guda da ke fuskantar barazanar bacewa daga doron kasa

Farfesa Isah Abubakar kan nau’ikan halittu miliyan guda da ke fuskantar barazanar bacewa daga doron kasa
 
Daya daga cikin nau'in kifi mafi girma, zalika dabba mafi girma a duniya a halin yanzu, wato Whale, da gurbacewar muhalli ke hallakawa. Justin Sullivan/Getty Images

Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa, kusan nau’ikan halittu miliyan guda ne ke fuskantar barazanar bacewa daga doran-kasa sakamakon gurbacewar muhalli.

Rahoton ya kara da cewa, sare dazuka da kuma yawaitar manyan masana’antu, na kan gaba wajen haddasa dumamar yanayin da ke haifar da gobarar daji da kuma ambaliyar ruwa.

A game da wannan ne Abdurrahman Gambo ya tattauna da Farfesa Isah Abubakar, masanin kimiya a jami’ar Bayero da ke Kano a Najeriya.


A game da wannan maudu'i

 • Bakonmu a Yau

  Farfesa Mohammed Khalid Usman kan yanayin saukar ruwan sama da iska a daminar bana.

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  Matsayar Amnesty International kan rusa gidajen al’ummar da ke rayuwa gabar tekun Legas.

  Domin karin bayani

 • Bakonmu a Yau

  'Yan Najeriya miliyan 57 basa samun ruwan sha mai tsafta

  Domin karin bayani

 1. 1
 2. 2
 3. 3
 4. ...
 5. Gaba >
 6. Karshe >
Shirye-shirye
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure