Mu Zagaya Duniya
Muhimman labarai a cikin makon da ya kawo karshe 28-04/05/2019
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:01
Shirin mu zagaya duniya tare da Ahmed Abba ya tabo mana muhimman batutuwan da suka faru cikin makon nan a sassa daban-daban na duniya. Asha saurare lafiya.