Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 17/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 17/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 17/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 16/01 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 16/01 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 12/01 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 16/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 12/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 16/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

Amurka ta haramtawa jami'an kotun duniya shiga cikinta

media Kwamandan sojojin Amurka da ke Afghanistan John Nicholson daga bangaren hagu, tare da mai taimaka masa Birgediya Janar Roger Turner. AFP/Wakil Kohsar

Amurka ta haramtawa wasu jami’an kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ICC shiga cikinta, wadanda ke cikin tawagar masu bincikar zarge-zargen da ake yiwa sojinta, na aikata laifukan yaki da cin zarafin dan Adam a Afghanistan da wasu kasashe.

Yayin bayyana daukar matakin, sakataren harkokin wajen Amurka Mike Pompeo, ya kara da cewa a shirye suke, wajen daukar Karin mataki na kakakabawa manyan jami’an kotun ta ICC wasu takunkumai, muddin suka ci gaba da kokarin bincikar sojin Amurkan ko na sauran kasashen da suke kawance, bisa zargin aikata laifukan yaki.

Haramtawa jami’an kotun duniyar ta ICC takardar Visa, shi ne Matakin farko da Amurka ta dauka kan kotun, bayan barzanar yin hakan da ta yi a watan Satumba na shekarar bara.

A watan Nuwamban shekarar 2017, babbar mai gabatar da kara ta kotun ICC, Fatou Bensouda, ta nemi izinin soma bincikar zargin sojojin Amurka da aikata laifukan yaki a Afghanistan.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure