Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 28/02 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 28/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 28/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 28/02 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/02 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 28/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 28/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

Shugaban Amurka Donald Trump ya gabatar da jawabin cika shekaru 2 kan mulki

media Shugaban Amurka Donald Trump a lokacin jawabin hadin kan kasa na cika shekaru biyu kan mulki 5 fabwaru a gaban yan majalisar dokokin kasar dake Capitol. Doug Mills/Pool via REUTERS

A cikin jawabinsa na musamman ga alumar kasar Amurka bayan cika shekaru 2 bisa madafun iko, kan halin da kasar ke ciki, Shugaban Amurka Donald Trump ya nemi Amurkawa da su hada kai sosai don gina kasar maimakon ganin sa a matsayin jagoran wata jamiya.

Trump wanda yake jawabin kai tsaye ga mutan kasar ya ce sam shi ba shugaba ne na wata jamiya ko wani bangare ba shugaba ne na kasar Amurka baki daya.

Donald Trump ya ce shi shugaban kasar Amurka ce baki daya ba na wata jamiya ko bangare ba ne.

Ya ce yana bukatar a kawar da siyasar bangaranci da ramuwar gayya don a hadu a gina kasa.

Ya kare tsatsaurar matakan da ya dauka ta fannin muamullan kasuwanci da kasar China, sannan kuma ya ce zai sake zama na fahimtar juna da shugaban Korea ta Arewa Kim Jong Un tsakanin ranar 27 da 28 na wannan wata da muke ciki a Vietnam.

Game da takaddamar gina Katanga tsakanin Amurka da Mexico kuma, Donald Trump ya ce lallai zai ga an yi aikin gina katangar, duk da hawa kujeran naki da wakilan jamiyar Democrat suka yi a kan haka.

Ta fannin kiwon lafiyar jama’a, Donald Trump ya ce ganin irin kokarin da ake yi na samar da maganin cutar sida/ AIDS a kasafin kudaden kasar da zai gabatar, Amurka za ta ga ta yi bankwana da cutar cikin shekaru 10 masu zuwa

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure