Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Inuwa Mustapha kan cutar Kansa

Wallafawa ranar:

Yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin nazari da muhawara a sassan duniya game da cutar Kansa ko sankara da ke illar gaske ga mutane a duniya. A kasashe daban-daban na duniya ana gudanar da taruka don wayar da kan jama' a game da wannan cuta. Garba Aliyu Zariaa ya tattauna da Dr. Muhammad Inuwa Mustapha kwararren likita a fannin cutar sankara da ke asibitin Malam Aminu Kano a Najeriya.

Likitoci sun ce, magungunan asibiti na warkar da cutar Kansa, yayin da suka gargadi jama'a da su guje wa amfani da magungunan gargajiya saboda rashin sahihancinsu.
Likitoci sun ce, magungunan asibiti na warkar da cutar Kansa, yayin da suka gargadi jama'a da su guje wa amfani da magungunan gargajiya saboda rashin sahihancinsu. JEAN-PHILIPPE KSIAZEK / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.