Isa ga babban shafi
Venezuela

Sabuwar zanga-zanga a Venezuela

A Venezuela, Juan Guaido mutumen da ya ayana kan sa a matsayin Shugaban kasar na wuccin gadi da kuma ke samun goyan bayan Amurka ya kira yan kasar da su ci gaba da zanga-zanga har sai Shugaban kasar Nicolas Maduro ya sauka daga mukamin sa.

Nicolas Maduro,Shugaban kasar Venezuela
Nicolas Maduro,Shugaban kasar Venezuela REUTERS/Manaure Quintero
Talla

Kiran dake zuwa a dai dai lokacin da kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ke shirin gudanar da taro dangane da rikicin kasar Venezuela a yau asabar.

Shugaban Diflomasiyar Amurka Mike Pompeo zai halarci taron da kan sa ,wanda ake kuma sa ran zai bukaci kasashen Duniya su goyi bayan Juan Guaido a matsayin Shugaban kasar ta Venezuela, yayinda ake sa ran wasu manyan kasashe irinsu Rasha zasu kaucewa yin haka.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.