Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 14/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 14/06 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 14/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 09/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 14/06 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 14/06 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 15/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 14/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

Brazil zata bai wa Amurka damar kafa sansanin soji a kasar

media Jair Bolsonaro sabon Shugaban kasar Brazil CARL DE SOUZA / AFP

Sabon shugaban Brazil Jair Bolsanaro, ya ce a shirye yake ya shiga tattaunawa da Amurka domin bai wa kasar damar kafa sansanin soji a kasar.

Bolsanaro, ya shaida wa sakataren wajen Amurka Mike Pompeo cewa, yana fatan bude sabon babi don kyautata alaka a tsakanin kasashen biyu.

Sabon shugaban Brazil da aka rantsar a ranar talata, Jair Bolsonaro, jim kadan bayan kammala bikin rantsuwar ya sha alwashin yakar matsalolin cin hanci da rashawa da kuma na yawaitar kisan gilla da ‘yan kasar ke fama da su.

Bolsonaro mai ra’ayin rikau, ya sha alwashin aiki babu dare ba rana, wajen tabbatar da ci gaban Brazil.

Sabon shugaban, ya soma aiwatar da shirin sassauta dokokin mallakar bindiga a kasar, kamar yadda ya yi alkawari a baya, matakin da ya ce, zai taimakawa ‘yan kasar na gari wajen kare rayukansu.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure