Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 23/01 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/01 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/01 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 23/01 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 22/01 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/01 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/01 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 22/01 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/01 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 22/01 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/01 16h06 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/01 16h30 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 22/01 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/01 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 22/01 16h40 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 22/01 20h00 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 20/01 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 20/01 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 22/01 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Gaggauce

Serenna Williams ta yi rashin nasara a karawar ta da Karolina Pliskova yar kasar Czech a gasar tennis na Australia Open.

Duniya

Wakilan kasashe sun cimma matsaya kan tunkarar dumamar yanayi

media Yadda hayaki ke fita daga masana'antar Belchatow mai amfani da makamashin Kwal mafi yawa a nahiyar turai, da ke kasar Poland. 28/11/2018. ©REUTERS/Kacper Pempel

Wakilan kasashe akalla 200 dake halartar taron rage dumamar yanayi a Poland, sun cimma matsaya kan matakan da za’a bi wajen soma aiwatar da yarjejeniyar tunkarar matsalar daga shekara ta 2020, wadda aka rattabawa hannu a Paris cikin shekarar 2015.

Banbancin ra’ayi kan batun makomar kasuwar makamashin kwal na daya daga cikin, batutuwan da suka kusan haddasa wani karin tsaiko ga kammala taron.

Sai dai daga bisani an cimma matsaya kan kudrin na kowace kasa ta cika alkawarin zaftare kaso mai tsoka na amfani da makamashin, wanda ke taka rawa kan karfafa matsalar ta dumamar yanayi.

Taron na Katowice babban birnin Poland ya kuma amince da bukatun kasashen masu tasowa da matsalar tafi cutarwa, kan tallafin da aka alkawarta basu.

Sauran batutuwan da aka gaza cimma matsaya guda kansu a baya, sun kunshi, yadda za’a samar da kudaden aiwatar da shirin na rage dumamar yanayin, da kuma kasashen da ya kamata su samar da kaso mafi tsoka daga cikin tallafin.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure