Mu Zagaya Duniya
Bitar manyan batutuwan da suka auku a makon da ya kare
Wallafawa ranar:
Kunna - 20:09
Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan mako, yayi waiwaye kan wasu daga cikin manyan batutuwan da suka auku a makon da ya kare. Daga cikin muhimman batutuwan akwai halin da ake ciki kan shirin ficewar Birtaniya daga kungiyar tarayyar turai, sai kuma batun zanga-zangar adawa da karin farashin albarkatun man fetur a kasar Faransa.