Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Bitar manyan batutuwan da suka auku a makon da ya kare

Wallafawa ranar:

Kamar yadda aka saba a wannan makon ma, shirin Mu Zagaya Duniya ya yi bitar manyan labaran da suka faru a makon da ya kare. Daga cikin manyan batutuwan da shirin yayi waiwaye akai akwai batun takkadamar kasuwanci tsakanin manyan kasashen duniya hadi da taron kungiyar kasashen G20 sai kuma batun zanga-zangar adawa da karin farashin albarkatun mai dake ci gaba da gudana a Faransa.

Wasu daga cikin masu zanga-zangar adawa da karin farashin albarkatun man fetur a Faransa.
Wasu daga cikin masu zanga-zangar adawa da karin farashin albarkatun man fetur a Faransa. Tony Cross/RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.