Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sheik Dahiru Bauchi kan Maulidin Annabi Muhammad

Wallafawa ranar:

Yau ce ranar 12 ga watan Rabi’ul Awwal, ranar da Musulmi ke bikin murnar  haihuwar fiyayen hallita, Annabi Muhammad (S. A. W) wanda tsira da amincin Allah suka tabbata a gare shi. Tuni gwamnatin Najeriya da wasu kasashe suka bayar da hutu domin wannan rana. Wakilinmu a Bauchi, Ibrahim Muhammad Goje ya tattauna da Sheikh Dahiru Usman Bauchi, fitaccen malamin addinin Islama a Najeriya kan muhimmancin ranar Maulidi.

Sheik Dahiru Usman Bauchi, fitaccen malamin addinin Islama a Najeriya
Sheik Dahiru Usman Bauchi, fitaccen malamin addinin Islama a Najeriya presshausa.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.