Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 24/06 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 24/06 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 24/06 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 24/06 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 24/06 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 24/06 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 24/06 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 23/06 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 24/06 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 23/06 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 24/06 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Duniya

Rashin hukunta masu kashe 'yan jarida babban kalubale ne - CPJ

media (17/02/2016) Wasu 'yan jaridu a kasar India yayin zanga-zanga dangane da cin zarafin 'yan jaridu. Indranil Mukherjee/AFP/Getty Images

Kungiyar dake kare hakkokin Yan jaridu ta duniya at CPJ tace rashin hukunta masu kashe Yan Jaridu na bada dama wajen yiwa aikin jaridar karan tsaye.

Rahotan karo na 11 da kungiyar ke fitarwa kowacce shekara ya bayyana jerin sunayen kasashen da ake yawan kasha Yan Jaridu akai akai, yayin da ba’a hukunta makasan.

Kasashen 14 da sunayen su ya fito cikin rahotan sun dade suna bayyana kan wanan aika aika tun daga shekarar 2008 da aka fara wallafa rahotan.

Elisabeth Witchel, jami’ar da ta wallafa rahotan ta bayyana Somalia a matsayin kasa ta farko, sai kuma Afghansitan, Colombia da kuma Ecuador.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure