Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Abdulkarim Dayyabu kan rawar da Majalisar Dinkin Duniya ke takawa a magance rikice-rikice dai dai lokacin da ta ke cika shekaru 70 da kafuwa

Wallafawa ranar:

Yayin da Majalisar Dinkin Duniya ke bikin cika shekaru 70 da kafuwa a yau, yanzu haka akwai kasashe fiye da 40 da ke fama da tashe-tashen hankula da suka hada da kasashen Sryia, Yemean, Afghanistan, Libya da dai sauransu wadanda majalisar ta gaza shawo kansu.Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da shugaban rundunar Adalci a Najeriya Alhaji Abdulkarim Dayyabu a game da irin rawar da Majalisar Dinkin Duniya ke takawa wajen samar da zaman lafiya da warware sauran rigingimun da ake fama da su, ga kuma zantawarsu.

Babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterress.
Babban magatakardar Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterress. Reuters
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.